Psalms 78:48 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya miƙa shanunsu ga ƙanƙara, tumakinsu ga aradun tsawa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَكَكَّشٜىٰ شَانُنْسُ دَ ڧَنْڧَرَ، يَبُبُّغِ غَرْكُنَنْ دَبُّواْبِنْسُ دَ ڟَاوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya karkashe shanunsu da ƙanƙara, Ya kuma karkashe garkunan tumakinsu da na awakinsu da tsawa.