Psalms 78:49 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya saki musu fushinsa mai zafi, hasalarsa, zafin rai da kuma ɓacin ransa, ƙungiyar mala’iku masu hallakarwa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَسَكِ مُسُ ڢُشِنْسَ مَيْ ذَاڢِ، هَوْشِنْسَ دَ ذَاڢِنْ رَنْسَ دَ ٻَثِنْ رَنْسَ، دَ ڧُنْ‌غِيَرْ مَلاَىِٕكُ مَاسُ هَلَّكَرْوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya buge su da fushinsa mai zafi, da hasalarsa, Ya sa su damuwa ƙwarai, Da ya aiko da mala'iku masu hallakarwa.