Psalms 78:50 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya shirya hanya wa fushinsa; bai tsare ransu daga mutuwa ba amma ya miƙa su ga annoba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَبُوطٜىٰ وَڢُشِنْسَ ڧُواْڢَ، بَيْ ڟَرٜىٰ رَنْسُ دَغَ مُتُوَبَ، عَمَّا يَكَكَّشٜىٰسُ دَ بَلَعِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bai kanne fushinsa ba, Bai bar su da rai ba, Amma ya karkashe su da annoba.