Psalms 78:57 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kamar kakanninsu suka zama marasa biyayya da marasa aminci, marar tabbas kamar tanƙwararren baka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَمَرْ كَاكَنِّنْسُ سُكَ جُويَا سُكَيِ رَشِنْ أَمِنْثِ، كَمَرْ ضِكِثِيثّٜىٰنْ بَكَ سُكَ ذَمَ مَرَسَ رِڧُوانْ أَمَانَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma suka yi tawaye da rashin aminci Kamar kakanninsu, Kamar kiban da aka harba da tanƙwararren baka, Waɗanda ba su da tabbas.