Psalms 78:61 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya aika da akwatin alkawarin ƙarfinsa zuwa bauta, darajarsa zuwa cikin hannuwan abokin gāba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَبَادَ عَݣُوتِنْ يَرْجٜىٰجٜىٰنِيَ غَ أَبُواْكَنْ غَابَنْسَ، عَلَمَرْ إِيكُوانْسَ أَ حَنُّنْسُ، دَرَجَرْسَ كُمَ غَ حَنُّنْ مَاسُ غَابَادَشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya yardar wa abokan gāba su ƙwace akwatin alkawari, Inda aka ga ikonsa da darajarsa,