Psalms 78:65 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan Ubangiji ya farka sai ka ce daga barcinsa, kamar yadda mutum kan farka daga buguwar ruwan inabi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عُبَنْ‌غِجِ يَتَاشِ كَمَرْ يَڢَرْكَ دَغَ بَرْثِ، كَمَرْ جَرُمِنْدَ يَتَاشِ دَغَ بُغُوَرْ ضُوً إِنَبِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Daga bisani sai Ubangiji ya tashi Kamar wanda ya farka daga barci, Kamar jarumi wanda ya bugu da ruwan inabi.