Psalms 78:7 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ta haka za su dogara ga Allah ba kuwa za su manta da ayyukansa ba amma za su kiyaye umarnansa.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ุณููˆ ู…ูŽุง ุณูุณูŽุง ุฐููˆุซููŠูŽุงุฑู’ุณู ุบูŽ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ุŒ ูƒูŽุฏูŽ ุณูู…ูŽู†ู’ุชูŽุงุฏูŽ ุงู”ูŽูŠู‘ููƒูŽู†ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ุŒ ุนูŽู…ู‘ูŽุง ุนูŽูƒูู„ู‘ูู…ู’ ุณููƒููŠูŽุงูŠูœู‰ูฐ ุนูู…ูŽุฑู’ู†ูู†ู’ุณูŽุŒ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ta haka su ma za su dogara ga Allah, Ba za su manta da abin da ya yi ba, Amma a kullum za su riฦ™a biyayya da umarnansa.