Psalms 78:70 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya zaɓi Dawuda bawansa ya kuma ɗauke shi daga ɗakin tumaki;
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَذَاٻِ بَاوَنْسَ دَاوُدَ يَطَوْكُواْ شِ دَغَ كِيوُانْ تُمَكِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya zaɓi bawansa Dawuda, Ya ɗauko shi daga wurin kiwon tumaki,