Psalms 78:9 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutanen Efraim, ko da yake suna da bakkuna, suka juya da baya a ranar yaƙi;
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَمَرْ مَاسُ هَرْبِنْ بَكَ نَ إِڢْرَيِمْ دَ سُكَ جُويَا سُكَ غُدُ أَ رَانَرْ يَاڧِ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ifraimawa waɗanda suka yi yaƙi da bakkuna da kibau Suka gudu a ranar yaƙi.