Psalms 79:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bari nishe-nishen ’yan kurkuku su zo gabanka; ta wurin ƙarfin hannunka ka kiyaye waɗanda aka yanke wa hukuncin mutuwa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَرِ نِشٜىٰ نِشٜىٰنْمُ، مُو دَ عَكَ كَامَ، يَكَيْ غَبَنْكَ؞ تَوُرِنْ إِيكُوانْكَ مَيْغِرْمَ، كُٻُتَرْدَ وَطَنْدَ عَكَ ڧَدَّرَ ذَاسُ مُتُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka kasa kunne ga nishin 'yan sarƙa, Ka kuɓutar da waɗanda aka yanke musu hukuncin kisa, Ta wurin ikonka mai girma.