Psalms 79:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sun ba da gawawwakin bayinka kamar abinci ga tsuntsayen sararin sama, nama jikin tsarkakanka ga namun jejin duniya.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุจูุฑู ุบูููููููููู ุจูุงูููููู ุณูุฐูู
ู ุนูุจูููุซููู ฺฺููููููููฐุ ุณููู ุจูุฑู ุฌููููููู ู
ูุงุณู ฺงูููููุฑููู ุณูุฐูู
ู ุนูุจูููุซููู ููู
ููุงูู
ููู ุฏูุงุฌูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka bar wa tsuntsaye gawawwakin jama'arka su ci, Suka bar wa namomin jeji gawawwakin bayinka.