Psalms 79:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sun zubar da jini kamar ruwa ko’ina a Urushalima, kuma babu wani da zai binne matattu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُكَ ظُبْدَ جِنِنْ جَمَعَرْكَ كَمَرْ ضُوَ كُواْعِنَ أَ عُرُوشَلِيمَ، بَا كُوَ وَنِنْدَ يَرَغُ دُواْمِنْ يَبِنّٜىٰسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka zubar da jinin jama'arka kamar ruwa, Jini ya yi ta gudu kamar ruwa Ko'ina a Urushalima, Ba ma wanda ya ragu don yă binne gawawwaki.