Psalms 8:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka mai da shi mai mulki bisa ayyukan hannuwanka; ka sa kome a ƙarƙashin ƙafafunsa,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَنَطَشِ يَيِ مُلْكِ عَكَنْ دُكَنْ أَبِنْدَ كَحَلِتَّ؞ كَسَا كُواْمٜىٰ عَڧَرْڧَشِنْ ڧَڢَاڢُنْسَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka sa shi ya yi mulkin dukan abin da ka halitta, Ka ɗora shi a kan dukan abubuwa,