Psalms 80:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
saiwar da hannun damarka ya dasa, ɗan da ka renar wa kanka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ڟِرُوانْ دَ حَنُّنْكَ يَشُوكَ، طَنْدَ كَيِ رٜىٰنُوانْسَ دُوانْ كَنْكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka zo ka ceci kurangar inabin nan Wadda kai da kanka ka dasa, Wannan ƙaramar kuranga, Ka sa ta yi girma, ta yi ƙarfi sosai!