Psalms 80:16 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
An yanke inabinka, an ƙone shi da wuta; a tsawatawarka mutanenka sun hallaka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَنْ سَارٜىٰشِ أَنْكُمَ ڧُواْنٜىٰ دَ وُتَا؞ أَنْ هَلَكَاشِ تَوُرِنْ ڢُشِنْكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Abokan gābanmu sun sa mata wuta, sun sare ta, Ka yi fushi da su, ka hallaka su!