Psalms 80:17 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bari hannunka yă zauna a kan mutumin da yake hannun damarka, ɗan mutum da ka renar wa kanka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَرِ حَنُّنْكَ يَكِيَايٜىٰ مُتُمِنْدَ كَذَاٻَا، طَنْ أَدَمْ دَ كَيِ رٜىٰنُوانْسَ دُوانْ كَنْكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka kiyaye jama'arka wadda ka zaɓa, Ka keɓe ta. Al'umman nan wadda ka sa ta yi girma, ta yi ƙarfi sosai!