Psalms 80:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
a gaban Efraim, Benyamin da Manasse. Ka tā da ƙarfinka; ka zo ka cece mu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
حَصْكَكَ كَنْكَ غَ ذُرِيَرْ إِڢْرَيِمْ دَ تَ بِلِيَامِنُ دَ تَ مَنَسّٜىٰ! تَادَ إِيكُوانْكَ، كَكُمَ ذُواْ كَثٜىٰثٜىٰمُ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka bayyana ƙaunarka ga kabilar Ifraimu, Da ta Biliyaminu, da ta Manassa! Ka nuna mana ikonka, Ka zo ka cece mu!