Psalms 80:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka gyara wuri saboda shi, ya kuwa yi saiwa ya cike ƙasa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَاڠَرَ مَنَ وُرِے، سَيْوُاْيِنْمُ سُكَ شِغَ ڧَسَا سُواْسَيْ، مُنْ ثِكَ دُكَنْ ڧَسَرْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka gyara mata wuri don ta yi girma, Saiwoyinta suka shiga ƙasa sosai, Ta yaɗu, ta rufe dukan ƙasar.