Psalms 81:14 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
da nan da nan sai in rinjayi abokan gābansu in kuma juye hannuna a kan maƙiyansu!
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَا نَنْ دَنَنْ ذَنْ كُواْرِ أَبُواْكَنْ غَابَنْسُ، إِنْجُويَا عَكَنْ مَاسُ ڧِنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da sai in kori abokan gābansu nan da nan, In yi nasara da dukan maƙiyansu.