Psalms 81:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
wannan ƙa’ida ce domin Isra’ila, farilla ta Allah na Yaƙub.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا وَنَّنْ ڧَٰعِدَ ثٜىٰ دُواْمِنْ إِسْرَٰٓءِيلَ، عُمَرْنِ نَ اللَّهْ نَ يَعْڧُوبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wannan doka ce a Isra'ila, Umarni ne kuma daga Allah na Yakubu.