Psalms 81:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya ce, “Na kau da nauyi daga kafaɗunku; an ’yantar da hannuwansu daga kwando.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«نَسَوْكٜىٰ مُكُ كَايَ دَغَ كَڢَطَرْكُ، نَسَوْكٜىٰ مُكُ ݣُونْدُنَنْ عَذَابَ دَغَ حَنُّوَنْكُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Na ɗauke muku kayayyaki masu nauyi da kuke ɗauke da su a kā, Na sa kuka ajiye kwandunan aikinku.