Psalms 81:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Cikin damuwarku kun yi kira na kuwa kuɓutar da ku, na amsa muku daga girgijen tsawa; na gwada ku a ruwan Meriba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَثِكِنْ وَهَلَ كُنْيِ كِرَا، نَاكُوَ ثٜىٰثٜىٰكُ، نَأَمْسَ مُكُ دَغَ عِنْدَ نَكٜىٰ عَٻُواْيٜىٰ ثِكِنْ غِرْغِجٜىٰ، نَڠُودَكُ أَ ضُوَيٜىٰنْ مٜىٰرِبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da kuke shan wahala Kuka yi kira a gare ni, na kuwa cece ku. Daga maɓuyata cikin hadiri, na amsa muku, Na jarraba ku a maɓuɓɓugan Meriba.