Psalms 81:8 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ku ji, ya mutanena, zan kuwa gargaɗe ku, in ba za ku saurare ni ba, ya Isra’ila!
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُجِ غَرْغَطِينَ، يَا كُو جَمَعَتَ، دَمَا كُسَوْرَرَتَ، يَا إِسْرَٰٓءِيلَ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Ya kuma jama'ata Isra'ila ku kasa kunne, Ina kuwa so ku saurara gare ni.