Psalms 82:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Har yaushe za ku kāre marasa adalci ku kuma goyi bayan mugaye?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«حَرْ يَوْشٜىٰ ذَاكُيِ شَرِيعَ ثِكِنْ رَشِنْ غَسْكِيَ، كُغُواْيِ بَايَنْ مُوغَيٜىٰ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Tilas ku daina yin rashin gaskiya a shari'a, Ku daina goyon bayan mugaye!