Psalms 82:8 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka tashi, ya Allah, ka shari’anta duniya, gama dukan al’ummai gādonka ne.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَا اللَّهْ ، تَاشِ، كَشَرْعَنْتَ دُونِيَا، غَمَا دُكَنْ أَلْعُمَّيْ نَاكَنٜىٰ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya Allah, ka zo, ka mallaki duniya, Dukan al'ummai naka ne.