Psalms 83:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka mai da manyansu kamar Oreb da Zeyib, dukan sarakunansu kamar Zeba da Zalmunna,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يِ دَ مَنْيَنْ مُتَنٜىٰنْسُ يَدَّ كَيِ دَ عُواْرٜىٰبْ دَ ظٜىٰيٜىٰبْ، يِدَ یَیَنْ سَرْكِنْسُ يَدَّ كَيِ دَ ظٜىٰبَ دَ ظَلْمُنَّ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka yi wa shugabannin yaƙinsu yadda ka yi wa Oreb da Ziyib, Ka kori dukan masu mulkinsu yadda ka kori Zeba da Zalmunna,