Psalms 83:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
waɗanda suka ce, “Bari mu mallaki wuraren kiwon Allah.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَطَنْدَ سُكَثٜىٰ، «ذَامُ ڨُوثٜىٰ ڧَسَرْدَ تَكٜىٰ تَ اللَّهْ تَذَمَ تَامُ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Waɗanda suka ce, “Za mu ƙwace ƙasar da take ta Allah, ta zama tamu.”