Psalms 83:17 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bari su kasance cikin kunya da taƙaici; bari su hallaka cikin wulaƙanci.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَرِ سُشَا كُنْيَا سُكُمَ ڢِرْغِتَ حَرْ أَبَدَا، بَرِ سُهَلَّكَ ثِكِنْ ڧَسْڧَنْثِ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka sa a kore su, a razanar da su har abada, Ka sa su mutu, mutuwar ƙasƙanci!