Psalms 83:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dubi yadda abokan gābanka suke fariya, dubi yadda maƙiyanka suke ɗaga kansu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَاشِ! أَبُواْكَنْ غَابَنْكَ سُنَ هَيَانِيَ، مَاسُ ڧِنْكَ سُنَ تَادَكَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duba, abokan gābanka suna tawaye, Maƙiyanka sun tayar.