Psalms 83:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suna cewa, “Ku zo, bari mu hallaka su ɗungum a matsayin al’umma, don kada a ƙara tuna da sunan Isra’ila.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُنَ ثٜىٰوَ «كُذُواْ مُشَرٜىٰسُ دُوانْ أَلْعُمَّرْسُ تَا ڧَارٜىٰ، كَدَ عَڧَارَ تُنَ دَ سُونَنْ إِسْرَٰٓءِيلَ!»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suna cewa, “Ku zo, mu hallakar da al'ummarsu, Don a manta da Isra'ila har abada!”