Psalms 83:8 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Har Assuriya ma ta haɗa kai da su don ta ba da ƙarfi ga zuriyar Lot.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَ مُتَنٜىٰنْ أَسُّرِيَ مَا سُنْ حَطَكَيْ دَسُو، سُكَ ڧَارَ وَظُرِيَرْ لُوطُ ڧَرْڢِنْ ڠُوِوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Assuriya ma ta haɗa kai da su, Haɗa kai ke nan mai ƙarfi da zuriyar Lutu.