Psalms 84:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Raina yana marmari, har yana suma, don filayen gidan Ubangiji; zuciyata da namana na tฤ da murya domin Allah mai rai.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฑููููู ูููู ู
ูุฑูู
ูุฑูุ ุนูุ ูููู ูููุดู ููููุณูููุซูููฐ ุซููููู ุบูุฏูููููุ ููุง ููููููููฐูู ุ ุฐููุซูููุงุชู ุฏู ุฑููููู ุณููู ุชูุงุฏู ู
ูุฑูููุฑู ฺขูุถู ุซููู ุบู ุงูููููู ู
ููู ุฑูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A can nake so in kasance! Ina marmarin farfajiyar Haikalin Ubangiji. Da farin ciki mai yawa zan raira waฦa ga Allah Mai Rai.