Psalms 84:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Masu albarka ne waɗanda suke zama a gidanka; kullum suna ta yabonka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مَاسُ أَلْبَرْكَ نٜىٰ وَطَنْدَ سُكٜىٰ ذَمَ أَغِدَنْكَ، كُلُّمْ سُنَ رٜىٰرَ يَبُوانْكَ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Masu murna ne waɗanda suke zaune a Haikalinka, Kullum suna raira yabonka!