Psalms 84:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yayinda suke wuce ta Kwarin Baka, sukan mai da shi wurin maɓulɓulai; ruwan sama na farko kuma kan rufe shi da tafkuna.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ سُكَبِے تَݣُورِ مَرَرْ ضُوَ، سُنْ مَيْدَشِ وُرِنْ مَٻُٻُّغَرْ ضُوَ، كَمَرْ يَدَّ ضُوً ڢَرِ يَكَنْ رُڢٜىٰ وُرِے دَ أَلْبَرْكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da suke ratsa busasshen kwari, Sai ya zama maɓuɓɓugar ruwa, Ruwan sama na farko yakan rufe wurin da tafkuna.