Psalms 84:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka dubi garkuwarmu, ya Allah; ka duba da alheri a kan shafaffenka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَا اللَّهْ ، دُوبِے غَرْكُوَرْمُ سَرْكِے، دُوبِے ڢُسْكَرْ سَرْكِنْدَ كَكٜىٰٻٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duba, ya Allah, kai ne garkuwarmu, Ka dubi fuskar Sarkinmu, zaɓaɓɓenka.