Psalms 85:11 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Aminci zai ɓulɓulo daga ƙasa, adalci kuma yă duba daga sama.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَمِنْثِ ذَيْ ڟِيرَا دَغَ ڧَسَا، أَدَلْثِے كُمَ يَسَوْكُواْ دَغَ سَمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amincin mutum zai yunƙura daga duniya, yă nufi sama. Adalcin Allah kuwa zai dubo daga Sama.