Psalms 85:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka gafarta laifin mutanenka ka kuma shafe dukan zunubansu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَغَاڢَرْتَا وَمُتَنٜىٰنْكَ لَيْڢُواْڢِنْسُ، كَكُمَ يَاڢٜىٰ مُسُ ذُنُبَنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka gafarta wa jama'arka zunubansu, Ka kuwa gafarta musu dukan kuskurensu,