Psalms 85:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba za ka sāke raya mu ba, don mutanenka su yi farin ciki a cikinka?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَذَاكَ كُواْمُواْ كَرَايَرْ دَمُوبَ؟ أَيْ، تَهَكَ مُتَنٜىٰنْكَ ذَاسُيِ ڢَضٍ ثِكِ عَثِكِنْكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka daɗa mana ƙarfi, ka yarda ka sabunta ƙarfinmu, Mu kuwa, jama'arka, za mu yabe ka.