Psalms 85:8 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zan saurari abin da Allah Ubangiji zai faษ—a; ya yi alkawarin salama ga mutanensa, tsarkakansa, amma kada su koma ga wauta.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุจูŽุฑู ุงู•ูู†ู’ุฌู ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุŒ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ุฐูŽูŠู’ ฺขูŽุทูŽุงุŒ ุบูŽู…ูŽุง ุฐูŽูŠู’ ูŠู ุงู”ูŽู„ู’ฺงูŽูˆูŽุฑูู†ู’ ุณูŽู„ูŽู…ูŽ ุบูŽ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ุณูŽ ู…ูŽุงุณู ฺงูŽูˆู’ู†ูŽุฑู’ุณูŽุŒ ุนูŽู…ู‘ูŽุง ูƒูŽุฏูŽ ุณูุณูŽุงูƒูœู‰ูฐ ุฏูŽุงูˆูุงู’ูˆูŽ ูƒูŽู†ู’ ูˆูŽูˆูŽู†ู’ุซูู†ู’ุณูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ina kasa kunne ga abin da Ubangiji Allah yake cewa, Mu da muke mutanensa, ya alkawarta mana salama, Idan ba mu koma kan al'amuranmu na wauta ba.