Psalms 86:11 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka koya mini hanyarka, ya Ubangiji, zan kuwa yi tafiya cikin gaskiyarka; ka ba ni zuciya wadda ba tă rabu ba, don in ji tsoron sunanka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَا يَهْوٜىٰهْ ، كُواْيَ مِنِ حَنْيَرْكَ، دُواْمِنْ إِنْيِ تَڢِيَ ثِكِنْ أَمِنْثِنْكَ؞ بَا نِے ذُوثِيَا طَيَ، دُواْمِنْ إِنْ غِرْمَمَ سُونَنْكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya Ubangiji, ka koya mini abin da kake so in yi, Ni kuwa zan yi maka biyayya da aminci. Ka koya mini in bauta maka da zuciya ɗaya.