Psalms 86:14 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Masu girman kai suna kai mini hari, ya Allah; ƙungiyar marasa imani suna neman raina, mutanen da ba su kula da kai ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَا اللَّهْ ، مَاسُ طَغَ كَيْ سُنْ تَاسَرْ مِنِ، ڧُنْغِيَرْ مَرَسَ تَوْسَيِ تَنَ نٜىٰمَنْ رَيْنَ، عَثِكِنْ رَايُوَرْسُ بَاكَ ثِكِنْ لِسَّڢِنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Masu girmankai sun tasar mini, ya Allah, Ƙungiyar mugaye tana ƙoƙari ta kashe ni, Mutanen da ba su kula da kai ba.