Psalms 86:16 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka juyo gare ni ka yi mini jinƙai; ka ba wa bawanka ƙarfi; ka ceci ni gama na bauta maka yadda mahaifiyata ta yi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
جُويُواْ غَرٜىٰنِ، كَيِ مِنِ أَلْحٜىٰرِ، كَبَا بَاوَنْكَ ڧَرْڢِے، عِ، كَثٜىٰثِ يَرُوانْ بَيْوَرْكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka juyo gare ni, ka yi mini jinƙai, Ka ƙarfafa ni, ka cece ni, Gama ina bauta maka, kamar yadda mahaifiyata ta yi.