Psalms 86:17 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka ba ni alamar alherinka, don abokan gฤbana su gani su kuma sha kunya, gama kai, ya Ubangiji, ka taimake ni ka kuma taโazantar da ni.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููู ู
ููู ุนูููู
ูุฑู ุงููููุญูููฐุฑูููููุ ุฏููุงูู
ููู ู
ูุงุณู ฺงูููู ุณูุบููู ุณูุดูุง ููููููุงุ ุบูู
ูุง ููููุ ููุง ููููููููฐูู ุ ููุชูููู
ูููููฐููุ ูููู ู
ููู ุชูุนูุธููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka nuna mini alherinka, ya Ubangiji, Sa'an nan su waษanda suke ฦina za su sha kunya, Sa'ad da suka ga ka ta'azantar da ni, Ka kuma taimake ni.