Psalms 86:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka tsare raina, gama na ba da kaina gare ka. Kai ne Allahna; ka ceci bawanka wanda ya dogara gare ka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كِيَايٜىٰ رَيْنَ، غَمَا نِے مَيْ حَلِ إِرِنَّاكَنٜىٰ؞ ثٜىٰثٜىٰنِ، غَمَا نِے بَاوَنْكَنٜىٰ؞ نَا كُمَ دُواْغَضَ غَرٜىٰكَ، كَيْ اللَّهْ نَا نٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka cece ni daga mutuwa, saboda ni mai aminci ne a gare ka, Ka cece ni saboda ni bawanka ne, ina kuwa dogara gare ka.