Psalms 87:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ana faɗin abubuwa masu ɗaukaka game da ke Ya birnin Allah,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَا بِرْنِنْ اللَّهْ ، غَا أَبُبُوَ مَاسُ طَوْكَكَ، أَبُبُوَنْ دَ عَكٜىٰڢَطِ غَمٜىٰدَكٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya birnin Allah, ka kasa kunne, Ga abubuwan banmamaki da ya faɗa a kanka.