Psalms 87:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Zan lissafta Rahab a cikin waɗanda suka san ni, Filistiya ita ma, da Taya, tare da Kush, zan kuma ce, ‘An haifi wannan a Sihiyona.’ ”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«عَثِكِنْ وَطَنْدَ سُكَ سَنِّ، ذَنْ ڧِرْغَ مَصَرْ دَ بَابِيلَ، غَ كُمَ ڢِلِسْتِ دَ تَيَ دَ إِتِيُواْڢِيَ، ذَاعَ ثٜىٰ ‹وَنَّنْ أَنْحَيْڢٜىٰشِ أَوُرِن›؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Sa'ad da na lasafta sauran al'umma da suke yi mini biyayya, Zan sa Masar da Babila a cikinsu, Zan ce da Filistiya, da Taya, da Habasha, Su ma na Urushalima ne.”