Psalms 87:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Tabbatacce, game da Sihiyona za a ce, “Wannan da wancan an haifa a cikinta, Mafi Ɗaukaka kansa zai kafa ta.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مَڢِے طَوْكَكَ دَ كَنْسَ ذَيْكَڢَتَ، غَمٜىٰدَ سِهِيُواْنَ ذَاعَ ثٜىٰ، «وَنَّنْ دَ وَنْثَنْ، أَنْحَيْڢٜىٰسُ أَوُرِنْ،»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A kan Sihiyona kuwa za a ce, “Dukan sauran al'umma nata ne.” Maɗaukaki kuwa zai ƙarfafa ta.