Psalms 88:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kakan nuna wa matattu ayyukanka na banmamaki ne? Waɗanda suka mutu sukan tashi su yabe ka ne?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُواْ كَكَنْيِ وَمَتَتُّو أَيُّكَنْ بَنْ مَامَاكِ؟ كُواْ رُوحُواْحِنْ مَتَتُّو سُكَنْ تَاشِ سُيَبٜىٰكَ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kakan yi wa matattu mu'ujizai ne? Sukan tashi su yabe ka?