Psalms 88:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ana furta ƙaunar a cikin kabari ne, ana zancen amincinka a cikin Hallaka ne?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَنَ ذَنْثٜىٰنْ ڧَوْنَرْكَ عَكَبَرِ نٜىٰ؟ كُواْ كُوَ أَمِنْثِنْكَ أَوُرِنْ هَلَّكَ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Akan yi maganar madawwamiyar ƙaunarka a kabari? Ko amincinka a inda ake hallaka?