Psalms 88:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
An san ayyukanka masu banmamaki a wurin duhu ne, ko ayyukan adalcinka a lahira?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَنَ غَنِنْ أَيُّكَنْكَ نَبَنْ مَامَاكِ أَوُرِنَّنْ مَيْ دُهُ؟ كُواْ كُوَ أَيُّكَنْكَ مَاسُ أَدَلْثِے عَڧَسَرْ مَنْتُوَ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za a iya ganin mu'ujizanka a cikin duhu? Ko kuwa alherinka a lahira?